Twitxy Saved

Prof. Isa Ali Ibrahim, CON

@ProfIsaPantami

Professor @ FUTO,#Cybersecurity #AI | Nigeria's Pioneer Minister of Digital Economy | Chair, AU 4IR | 1st African FCIIS | Chair #WSIS 22 | 4th DG NITDA|PhD UK
Gombe, Nigeria isaalipantami.com Joined August 2014
988 Following 1.1M Followers 29K Posts

Latest posts 5

Prof. Isa Ali Ibrahim, CON @ProfIsaPantami
.
茒an Masani Verified account @Danmasani_Gombe 1d
ZIYARAR GIRMA MAWA GIDAN ALH. IBRAHIM RAJA, WAMBAN FUNAKAYE

Mai Girma Dan Takarar Gwamnan Jihar Gombe na Jam'iyyar PDP, @ProfIsaPantami, CON ya kai ziyarar girmamawa gidan Alh. Ibrahim Raja, Wamban Funakaye, a garin Funakaye.

Ziyarar ta kasance don tattaunawa ta siyasa da kuma kara karfafa alaka da shugabannin al'umma.

Alh. Ibrahim Raja ya tarbi Malam da tawagarsa cikin girmamawa da farin ciki, tare da nuna soyayya da cikakken goyon baya ga tafiyar Malam.

Muna godiya ga Wamban Funakaye da wannan karamci da tarba ta musamman.

#Pantami2027
View quoted post on X